HausaRadio.net publiczne
[search 0]
Więcej
Download the App!
show episodes
 
Loading …
show series
 
Daga Laraba 001 na Aminiya da Daily Trust Podcast Tare da Halima Djimrao Ga shirin mu na podcast wanda Halima Djimrao ce ta jagoranta tare da sauran abokan aiki. Shiri ne akan yadda ƴan ƙabilar Igbo Musulmi ke cikin tsangwama da barazana a yankin su na kudu maso gabashin Najeriya, saboda haka da yawan su, sun gwammace su yi hijira zuwa arewa. Podca…
  continue reading
 
Allah akbar! Wannan muryar marigayi, Malam Habibu Sani Babura kenan, yayin da yake lacca a wajen taron daliban Hausa a Jami'ar Bayero ta Kano. Yau shekara biyu da rasuwar Malam (3/8/2018. Allah ya jikansa da rahama. Allah ya gafarta masa. Allah ya Sada shi da Annabi, Allah ya bashi aljanna Firdausi).…
  continue reading
 
Shirin Daga Taskar Hausa inda aka tattauna da Farfesa Aliyu Muhd Bunza da Dakta Abdulƙadir L Koguna da kuma Dakta Muhammad Suleiman A., a kan Ranar Hausa ta Duniya wato 26 ga watan Ogusta 2020. Ku kasance da shirin a yau, Lahadi, ƙarfe 8 zuwa 9 na dare. Daga Guarantee Radio 94.7 Kano a ranar Lahadi Aug 23, 2020. Za ku iya saurara kai tsaye daga ko'…
  continue reading
 
Kai tsaye acikin shirin #ZararBubu da @CDDWestAfrica ke daukar nauyin kawowa masu sauraro dan wayar da kai game da #LabaranBogi, Dr. Nura Ibrahim ke jawabi game da yadda za'a kaucewa labaran bogi a shafukan sada zumunta na zamani. Related links: https://twitter.com/CDDWestAfrica_H/status/1286959730716545026 https://youtu.be/aOgO9amMnl4 #ADainaYadaL…
  continue reading
 
Full transcript: http://hausadictionary.com/hausaradio/20200508 1 Kanun Labaran DW Hausa - Shirin Yamma 08.05.2020 2 Kanun Labaran VOA Hausa - Shirin Dare 2030 UTC (30:00) - Mayu 08, 2020 3 Kanun Labaran RFI Hausa 20h00 - 20h17 GMT - Labarai 08/05 20h00 GMT 4 Kanun Labaran Talabijin na BBC Hausa 08/05/2020 5 Kanun Labaran Radio VOH 3 - 20200508…
  continue reading
 
Host (mai gabatarwa): Abdullahi Isa K'asashe masu k'arfin tattalin arziki da aka sani da G7 sun gudanar da taro a birnin Paris, taro da ya mayar da hankali zuwa ga batutuwan da suka shafi kiwon lafiya. Yayin da gwamnatin k'asar Venezuela da kuma 'yan adawa da ke cigaba da kai ruwa rana suka soma tattaunawa a Norway. Za ku ji cewa shafin sada zumunt…
  continue reading
 
Hosts (masu gabatarwa): Grace Alheri Abdu, Baba Yakubu Maƙeri US: Shugaban Amurka Donald Trump a jiya Alhamis ya sanar da wani sabon tsarin dokan bakin haure, wanda zai [unintelligible] gurbin baki d’ayan dokan bakin haure a nan Amurka. US: A wata sabuwa kuma Donald Trump ya ce yana k'ir da zaton Amurka ba za ta shiga da yak'i a Iran ba a lokacin d…
  continue reading
 
Host Mai gabatarwa: Aisha Sharif Baffa Yau ce dai ranar yak'i da cutar hawan jini, wato hypertension, ta duniya. Toh ko ya mutum zai kare kansa daga kamuwa da wannan cuta? "Farko, mutum ya zama cewa yana yawan motsa jiki. Sannan kuma a … Read More at http://bit.ly/BBCHausaSafe20190517 Thank you for subscribing. Share this episode.…
  continue reading
 
DW Hausa Shirin Safe 01.03.2019 [1] Masana tattalin arziki da hada-hadar kudi a Najeriya, sun bada shawarar cewa ya kamata gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari, ta bada himma wajen raya tattalin arzikin kasar musamman a yankin arewacinta domin magance matsalolin da ke addabar yankin. Hosts: Muntaqa Ahiwa Nigeria: Cikin shirin za'a ji yadda masana suk…
  continue reading
 
ParsToday Hausa 1 (Thu Feb 14th 2019) [1] [2] Hosts: Abdullahi Salihu* Nigeria Elections 2019: Wasu daga cikin jami'an gwamnatin APC a Najeriya sun nuna ɓacin ransu matuƙa dangane da yadda ƙungiyoyi na dattijan arewa da ma wasu daga ɓangaren kudancin ƙasar suka nuna goyan bayansu ga ɗan takarar shugabancin ƙasa na jam'iyar adawa ta PDP, wato Alhaji…
  continue reading
 
BBC Hausa Shirin Rana (Thu Feb 14th 2019) [1] [2] Hosts: Sulaiman Ibrahim Katsina Nigeria Elections 2019: A yau ne a Najeriya aka shirya soma rarraba kayan aiki don zaɓen shugaban ƙasa da ke tafe ranar Asabar. Suma masu sa ido, sun buɗe sansaninsu a yau. Wani kuma, wanda da alama ya fi kowa niyar zaɓen, tun jiya ya isa rumfar zaɓen. Inda yake shiri…
  continue reading
 
BBC Hausa Shirin Hantsi (Thu Feb 14th 2019) [1] [2] Hosts: Badriya Tijjani Kalarawi Liberia: In gano gawar mutane biyar amma a mahaƙar ma'adinai ta gwal wadda ta rifta a arewacin Liberia a makon da ya wuce. USA, Yemen: 'Yan majalisar Amurka sun gabatar da uzurin da zai janyowa dakarun ƙasar su janye daga Yemen. Nigeria Elections 2019: Yayin da ya r…
  continue reading
 
BBC Hausa Shirin Safe (Thu Feb 14th 2019) [1] [2] Hosts: Badriya Tijjani Kalarawi Nigeria: A Najeriya, an kai wa waɗansu tagwayen hare-hare kan ayarin gwamnan jihar Borno a lokacin yaƙin neman zaɓe a garin Gamboru. Nigeria Elections 2019: Jam'iyar PDP ta zargi gwamnatin APC da yi mata kwitingila na hana ta yin filin yin taro a Abuja: "Gashi bayan m…
  continue reading
 
VOA Hausa Shirin Hantsi (Thu Feb 14th 2019) [1] [2] Hosts: Muhammad Hafiz Baballe, Ibrahim Ka-Almasih Garba. Nigeria: Ministan tsaron Najeriya, Janar Mansur Dan Ali mai ritaya, ya ƙaryata jita-jita da ake yi na cewa jami'an ƙasar basu da kayan aiki."Ko ƙasar America, ko ƙasar Ingila (England), ko ƙasar Russia, ba za su ce suna da isasshun kaya da s…
  continue reading
 
VOA Hausa Shirin Safe (Thu Feb 14th 2019) [1] [2] Hosts: Muhammad Hafiz Baballe, Ibrahim Ka-Almasih Garba. USA, Iran: Amurka tana tuhumar wata tsohuwar jami'ar sojan samanta wadda ta canja sheƙa zuwa ɓangaren Iran da yin mata leƙan asiri. USA: Shugaban Amurka Donald Trump ya ce har yanzu bai tsaida shawarar rattaba hannu ko a'a kan ƙudurin bai ɗaya…
  continue reading
 
DW Hausa Shirin Safe (Wed Feb 13th 2019) [1][2] Cikin shirin za a ji yadda wasu al'umomi ke bayyana muhimmancin kafar sadarwar rediyo a rayuwarsu ta yau da kullum, dai lokacin da ake ranar rediyo ta duniya. A Najeriya kuwa mazauna yankunan karkara ne ke damuwa da yawan alkawura da 'yan siyasa ke dauka ba tare da cikawa ba. Host: Munta Gayuwa* Niger…
  continue reading
 
BBC Hausa Shirin Hantsi (Wed Feb 13th 2019) [1] [2] Hosts: Badriya Tijjani Kalarawi South Korea: Hukumomin Koriya ta Kudu, sun musunta iƙirarin shugaba Trump kan ƙara yawan kuɗaɗen da take baiwa sojin Amurka a ƙasar ta. Sudan: Jami'an tsaro sun cafke wasu daga cikin farfesoshin jami'o'i a birnin Khartoum. Nigeria: Kwanaki uku kafin a yi zaɓen shuga…
  continue reading
 
BBC Hausa Shirin Safe (Wed Feb 13th 2019 - 6:30am NGT) [1][2] Hosts: Badriya Tijjani Kalarawi Venezuela: Shugaban 'Yan adawa a Venezuela, ya sha alwashin shigar da kayan agaji. Duk kuwa da cewa shugaba Maduro ya ƙi amincewa da hakan. Nigeria: Ana cigaba da cece-kuce kan shugaba Muhammadu Buhari a jihar Zamfara. Da ake cewa hakan zai iya haddasa fit…
  continue reading
 
BBC Hausa Shirin Yamma (Tue Feb 12th 2019 - 8:30pm NGT) [1][2] Hosts: Aminu Abdulkadir Sudan: Jami'an tsaron ƙasar Sudan sun tsare wani rukunnin shegunnan malamai na jami'o'i. Da suka yi zanga-zangar ƙin jinin shugaba Umar Al-Bashir a Khartoom - babban birnin ƙasar. Nigeria: Rundunar 'yan sanda ta ce ta kama wasu mutane dangane da gobarar da tashi …
  continue reading
 
BBC Hausa Shirin Hantsi (Tue Feb 12th 2019 - 7:30am NG) [1][2] Hosts: Badriya Tijjani Kalarawi India: 'Yan sanda Indiya sun ce mutane sha bakwai ne suka mutu, sakamakon wata gobara da ta tashi a wani otel da ke birnin Delhi. Haiti: Masu zanga-zanga sun yi ta ƙona tayoyi a titunan ƙasar Haite tare da jefan jami'an tsaro da duwatsu. Nigeria: Wasu 'ya…
  continue reading
 
BBC Hausa Shirin Safe (Tue Feb 12th 2019 - 6:30am NG) [1] [2] Hosts: Badriya Tijjani Kalarawi USA: 'Yan jam'iyyun Democrat da Republican, sun cimmawa matsayar kaucewa sake dakatar da ayyukan gwamnati a Amurka. Nigeria: Ɗan takarar shugaban ƙasa a jam'iyar PDP, ya ce rashin kayan aiki ne ke dawo da hannun agogo baya a yaƙi da ta'addanci a ƙasar."I b…
  continue reading
 
DW Hausa Shirin Safe 10.02.2019 [Cikakken Shirin / Full broadcast] Za ku ji cewar kasar Turkiya tayi Allah wadai da irin cin zarafin da kabilar Uighur ke fuskanta a kasar Chaina Host: Zulaiha Abubakar Kibiya African Union: Ƙungiyar tarayyar Afika ta AU, za ta gudanar da babban taron ta na kwanaki biyu a birnin Adis Ababa na ƙasar Habasha (Ethiopia)…
  continue reading
 
BBC Hausa Shirin Hantsi 10/02/2019 [14] Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya. Hosts: Umaymah Sani Abdulmumin Turkey, China: Turkiyya ta buƙaci ƙasar Sin da ta gaggauta ta rufe sansanonin da take tsare musulmi 'yan ƙabilar Uyghur. UK: Yarima Philip na Birtaniya ya ajiye lasisinsa na tuƙi. Nigeria's corn…
  continue reading
 
BBC Hausa Shirin Safe 10/02/2019 [12] Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya. Hosts: Umaymah Sani Abdulmumin Nigeria Elections 2019 / Zaɓe 2019: APC! APC! Today I want to teach Atiku a lesson.--Uban jam'iyyar APC Bola Ahmed Tunibu a yayin yaƙin neman zaɓen jihar Lagos ya ke cewa yau zan koyawa Atiku dara…
  continue reading
 
BBC Hausa Shirin Yamma 09/02/2019 [10][11] Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya. Hosts: Ibrahim Mijinyawa Nigeria Elections 2019: Babbar jam'iyyar hamayya ta PDP (the major opposition party), ta yi zargin cewa an hana ta gudanar da gangamin yaƙin neman zaɓe a Abuja.Har mun tura mutanen mu waɗanda za su…
  continue reading
 
Pars Hausa Sunday, Feb 10th 2019 [8][9] Hosts: Aminu Abdu Niger: The Minister of State for the Interior Mohamed Bazoum ya jagoranci wata tawaga da ta haɗa da 'yan majalisu da manyan jami'an ƙasar zuwa garin Adze* na cikin gwadomar Abalak da ke jihar Tahoua domin tattaunawa da al'ummar yankin kan abinda ya shafi harkokin tsaro da zaman lafiya na yan…
  continue reading
 
Host: Sulaiman Ibrahim Katsina Jiragen yaƙin Faransa sun kai sabbin hare-hare a Cadi (Chad) akan abinda suka ce. Wani ayari ne na 'yan bindiga ɗauke da manyan makamai. Wataƙila da [unintelligible] hamɓarar da gwamnatin Cadi; Tarayar Turai ta ce masu sanya idanunta kan zaɓukan Najeriya za su je ƙasar, dukkuwa, da barazanar da gwamnan jihar Kaduna ya…
  continue reading
 
A cikin shirin za a sha labaran duniya da kuma rahotanni kan zaben Najeriya da rikicin kasar Kamaru na 'yan aware da ke kara kamari. [5] Hosts: Ramatu Garba Baba Nigeria Elections 2019: Za mu duba yanda/yadda 'yan takara ke cigaba da bayyana hanyoyin da za su bi don ɓullowamahimmam buƙatun al'ummar ƙasa. Ga kadan daga ra'ayoyin jama'an ƙasa kan abi…
  continue reading
 
VOA Hausa Shirin Safe 0500 UTC • VOA Hausa Shirin Hantsi 0700 UTC • VOA Hausa Shirin Rana 1500 UTC • VOA Hausa Yau da Gobe 1530 UTC • VOA60 AFIRKA: A Dakar, Kotu Ta Saki Dan Gwagwarmayan Nan Kemi Seba • VOA60 DUNIYA: An Fara Gudanar Da Aikin Hajji Na Kwanaki Biyar A Mecca • Labaran Talabijin na 30/08/17 • VOA60 AFIRKA: Hukumomi Sun Ce Akalla Mutane…
  continue reading
 
Loading …

Skrócona instrukcja obsługi

Posłuchaj tego programu podczas zwiedzania
Odtwarzanie