Yadda Ya Kamata Alaka Ta Kasance Tsakanin 'Yan Sanda Da Al'umma
Manage episode 455267360 series 3311743
Babban alhakin da kundin tsarin mulkin Najeriya ya dora wa rundunar Yan Sanda shi ne kare rayuka da dukiyoyin yan kasa.
Sai dai a lokuta da dama, akan samu fito-na-fito da 'yan kasa ke yi da 'yan sandan sakamakon zargin wuce gona da iri wajen gudanar da aiyyukan nasu.
Shirin Najeriya a Yau ya tattauna kan yadda ya kamata alaka ta kasance tsakanin jami'an 'yan sanda da al'ummar kasa.
713 odcinków